Yan wasa 6 ka iya barin Man Utd a karshen kaka ta bana

Had yanzu akwai rashin tabbas game da Makomar Alexis sanchez, Juan Marta da kuma Ander harrera.

Kungiyar na tattauna da wadannan yan wash Wanda kwantaraginsu yakusa karewa saidai babu tabbas ko za a comma wata yarjejeniya da su

Would you recommend this site?
powered by rekommend.io