Ronaldo ka iya buga Wasan Champions league wanda Juventus zata kara da Ajax

Juventus ta tattabatar da cewa Dan was an kollon kafanta na gaba wato Cristiano Ronaldo ka iya bugs wasan zakanin ta da takwararta ta kasar Holland wato Ajax.

Bayan Shafe kwanaki da yayi yana jinya kan matsalar da yasamu a was an kasa kasa zakaninuns da kasar Serbia.

Would you recommend this site?
powered by rekommend.io