El-Rufa’i yayi meeting tare da Dr. Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnan Kaduna Mal. Nasiru El-Rufa’i yagana tare da Dr. Abudullahi Umar Ganduja da kuma Shugaban CBN Dr. Godwin Emefiele, Shugaban Nirsal Alhaji Aliyu Abdulhameed game da yadda Za a task da tsofaffin Masana’antu

Would you recommend this site?
powered by rekommend.io