Ankama wani babban Dan kwankwasiyya Saboda Zargin batanci

Jami’an tsaro sun kama Dan kwankwasiyya dake bakar adawa da gwamnatin Dr. Abdullahi Umar ganduje a Jihad Kano.

Matashi Salish hotoro ankamshi bayan da akasama ankwa hannu da Kara kuma akayi awon gaba dashi, had yanzu bawanda yasan India take.

Bugu da kari kakakin yace wannan Jan kunne he gamasu caccakar Gwamnatin Buhari da Ganduje a kafafen yada Zumunta na Zamani.

Would you recommend this site?
powered by rekommend.io